Kotu ta kwace kujerar dan majalissar APC ta bawa na PDP a jihar Imo

Wata babbar kotu dake da zamanta a garin Owerri, ta kwace kujerar zababben dan majalissar tarayya,…

INEC ta tabbatar da Matawalle a matsayin zababben gwamnan Zamfara

Babbarhukumar zzabe ta INEC ta tabbatar da Matawalle a matsayin zabbaben gwamnan jihar Zamfara. Shugaban INEC,…

Zamfara: Kotun ‘Allah Ya Isa’ ta kwace zabe daga APC da bawa PDP

Babbar kotun kolin Najeriya, ‘Supreme Court’, ta ruguje zaben cikin gida na jami’iyyar APC, ta kuma…

Kotun Koli ta tabbatar da jami’iyyar PDP a matsayin wacce ta lashe zaben gwamna a jihar Zamfara.

Babbar kotun kolin Najeriya, ‘Supreme Court’, ta ruguje zaben cikin gida na jami’iyyar APC, ta kuma…

An tilasta min yin magudi a Zaben 2019 – Baturen Zabe

Baturen babban zaben 2019 na hukumar INEC a jihar Kwara, Garba Madami yace wasu yan siyasa…

Kano: An shigar da kararraki 33 akan zaben Kano

Kotun zabe a jihar Kano ta kaddamar da fara zaman sauraron kara a yau Alhamis, 04/04/2019.…

Adamawa: Fintiri na jami’iyyar PDP ya lashe zaben Gwamnan Adamawa

Dan takarar Gwamnan jami’iyyar PDP ya lashe zaben Gwamnan jihar Adamawa. Hukumar INEC ta bayyana haka…

Na’urar tattara zabe ta INEC ta nuna Atiku ne ya lashe zaben 2019 – PDP

A bayanan da jam’iyyar PDP ta mika kara gaban kotu ranar Laraba, sun nuna cewa na’urar…

Zabe: Manya a jihar Kano, sun gargadi masu shiga hurumin siyasar Kano

Kwamitin Manya masu kishin jihar Kano, KCCI tayi gargadi ga wasu ‘yan siyasa dake shiga hurumin…

Abuja: Malam Shekarau ya karbi shedar zama sanatan Kano ta Tsakiya daga INEC

Kungiyar gamayyar kasashen turai, EU tayi Allah wadai da zaben gwamnoni

Hukumar gamayyar kasashen turai ta EU, tayi wadai da yadda hukumar INEC ta gudanar da zabubbukanta…

KANO: Za’a sake zabe a akwatina 234 daga cikin kananan hukumomi 30 da aka soke -INEC

Hukumar zabe ta INEC ta cire jadawalin adadin akwatinan da aka soke zaben su saboda dalilan…

Gwamnatin Kano nayin duk mai yiwuwa domin a chanza CP Wakili

Duba da irin abubuwan da suka faru a zaben da ya gudana na gwamnoni da ‘yan…

Kano: Zaben gwamnan jihar Kano yana da gibi, za’a tafi zagaye na biyu

Jami’iyyar PDP na kan gaba tare da rinjayen kuri’u 1,014,474 yayin da jami’iyyar APC ta samu…

Kano: Dole a fadi sakamakon zabe kafin sallar Isha – Kwamishina Wakili

Kwamishinan rundunar yan sandan jihar Kano, CP Muhammad Wakili yayi gargadi cewa dole ne a fadi…

Zan bi tsarin aiki ko za’a kashe ni – Kwamishinan zaben jihar Kano

Kai Tsaye: Sakamakon Zabe daga Birnin Kano da kewaye, Daga gidajen Rediyon Kano

Kai Tsaye: Ku rika loda wannan shafin domin sabon sakamako. Ungogo: Gwamna   APC: 26,843 PDP:42,247…

Zaben Gwamna: Matasa sunyi kwanan tsaye a ofisoshin tattara sakamakon zabe

Zaben Gwamna: Kwankwaso yaci akwatin kofar gidanshi

IJami’iyyar PDP ta lashe akwatin tsohon gwamnan Kano Dr Rabi’u Kwankwaso a mazabar sa dake garin…

Zaben Gwamna: Wasu fusatattun matasa sun kone mota cike da dangwalallun kuri’u a Kano

Fisatattun matasan sun sakawa motar wuta bayan da aka gane tana cike da dangwalliyar kuri’a. Al’amarin…