/

#NigeriaDecides2019: Jami’ai sun harbe Agent din PDP a jihar Rivers

Karatun minti 1

Jaridar Independent ta rawaito cewa an harbe wani Agent din jami’iyyar PDP a mazabar “Ward 10” dake karamar hukumar Akuku-Torun.

Sauran labarin na zuwa…..

Karin Labarai

Latest from Blog