0
Wata babbar kotun tarayya dake Kano a ranar Alhamis ta tabbatar da Hon. Shamsuddeen Bello Dambazau a matsayin halastaccen wakilin kananan hukumomin Sumaila da Takai a majalisar tarayya.
Saura labarin na shigowa…
