A cikin satinan anyi aure dayawa masu daukar hankali wadanda ke zanyo cece kuce a shafukan sada zumunta.
Munga baikon wani yaro dan shekara 17 da amaryashi mai shekaru 15 a jihar Sokoto.
[irp posts=”7411″ name=”Anyi baikon Yaro dan shekara 17, da Amaryarshi ‘yar 15 a jihar Sokoto”]
Yau kuma ga ‘dan shekara 19 ya auri ‘yar shekara 39, kamar yadda gidan rediyo Cool FM ya rawaito.