Jami’iyyar APC a jihar Kano ta fara zawarcin sanatan Kano ta tsakiya, Sanata Rufa’i Sani Hanga na jami’iyyar NDC.
Mataimakin shugaban jami’iyyar a jihar Kano, Alhaji Salisu Maje Ahmad wanda aka fi sani da Alhajin Baba ne ya jagoranci wata babbar tawagar shuwagabannin jami’iyyar yayin wata ziyarar ban girma ga sanatan a ofishinshi da ke birnin Kano a yau Talata.
Cikakken bayanin yana zuwa..
Su ma ƴa’yan jami’iyyar sun yi kira ga gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf da ya janyo musu sanatan zuwa cikin jami’iyyar tasu da APC.
Daga cikin masu yin kiran har da Shugaban Matasan jami’iyyar a jihar Kano, Salisu Yahaya Hotoro, kamar yadda ya bayyana a shafinshi na sada zumunta.
Shugaban jami’iyyar ya ce
