0
Babban Bankin Najeriya, CBN ya rage kudin chajin cirar kudi a injin ATM zuwa N35, wanda a baya ake chajin N65.
Kamar yaddar majiyar mu ta Dabo FM ta shaida mana a safiyar Lahadi, Bankin CBN ya tabbatar da cewa daga yanzu chajin na N35 zai auku ne bayan chirar kudi sau 3 a cikin wata guda.
Wannan na daga cikin sabbin tsare -tsare da babban bankinya fito dasu.
