(function(w,d,s,l,i){w[l]=w[l]||[];w[l].push({'gtm.start': new Date().getTime(),event:'gtm.js'});var f=d.getElementsByTagName(s)[0], j=d.createElement(s),dl=l!='dataLayer'?'&l='+l:'';j.async=true;j.src= 'https://www.googletagmanager.com/gtm.js?id='+i+dl;f.parentNode.insertBefore(j,f); })(window,document,'script','dataLayer','GTM-P27NM8L');

Babu tabbacin nadin Sanusi halifancin Tijjaniyya

Karatun minti 1

Gidauniyar masoya Muhammadu Sanusi II ta bayyana labarin da yake yawo a kafafan yada labarai ba gaskiya bane, cewa ‘an nada tsohon sarkin Kano, Muhammadu Sanusi a matsayin Kahalifan Tijjaniyya.’

Rahoton DABO FM ya tabbatar da hakan cikin wata sanarwa da kungiyar ta fitar ta bakin shugabanta, Aminu Dan Almajir a ranar Lahadi.

Sanarwar mai taken ‘KHALIFANCI BAI TABBATA BA’, Dan Almajir ya bayyana cewa zuwa yanzu wannan magana ba gaskiya bace amma suna fatan hakan.

Ya kara da cewa “Idan nan gaba takardar nadin sarki Sanusi ta fito daga kasar Senegal gidan shehu Ibrahim Nyass za mu sanar sannan mu nuna muku ita.”

 

 

 

 

Karin Labarai

Sabbi daga Blog