Sashin Jami’ar ABU Zaria ya baiwa Anas Umar mai hoton Sarkin Kano Sunusi II lambar yabo

Sashin shugabancin daliban Jami’ar Ahmadu Bello Zaria ta karrama mai hoton Sarki Kano Muhammadu Sunusi II da lambar yabo a wani taro da ta shirya a makon daya wuce.... Read more »

Hakiman Kano sun bijirewa uwarnin Ganduje, sunyi mubayi’a ga Sarki Sunusi

Hakimai a jihar Kano sun bijirewa umarnin gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Ganduje. Ganduje ya baiwa dukkanin Hakiman Kano umarni da “Kowanne Hakimi yayi hawan bikin Sallah a Masarautarshi.”... Read more »

Malamai miliyan 1 na kasar Kanada sun nada Sarkin Kano shugaban kwamitin ‘Mashawarta’

Malamai miliyan 1 da sukewa kansu lakabi da sunan 1MT, sun nada sarkin Kano, Muhammadu Sunusi II a matsayin shugaban kwamitinsu na mashawarta a Najeriya. Daily Nigerian ta rawaito... Read more »

Kowanne ‘dan Najeriya yana da cikakken ‘yanci a duk jihar da yake zama – Sarki Sunusi

Mai martaba sarkin Kano, Mallam Muhammadu Sunusi II, ya bayyana cewa kowanne dan Najeriya yana da ‘yanci kamar kowa a duk garin da yake zama. Mai martaba Sarki ya... Read more »

Sarki Sunusi ya tsige limami a Kano bayan ya bijirewa umarnin Sarkin Musulmi akan ganin wata

Mai martaba Sarkin Kano, Mallam Muhammadu Sunusi II, ya tsige babban limamin masalacin Juma’ar Limawa a jihar Kano. Masallacin yana unguwar Limawa ta karamar hukumar Kumbotso a cikin birnin... Read more »

Sarkin Kano Sunusi II ya zama shugaban jami’ar gwamnatin jihar Ekiti

Mai martaba Sarkin Kano, Muhammadu Sunusi II, ya zama shugaban jami’ar gwamnatin jihar Ekiti. Kamfanin dillancin labarai na Najeriya ‘NAN’ ya rawaito cewa Darakta labarai da kula kula da... Read more »

Sarkin Kano Sunusi ya zama shugaban Jami’ar gwamnatin jihar Borno

An Sarkin Kano, mai martaba Muhammadu Sunusi II, a matsayin shugaban jami’ar gwamnatin jihar Borno. Mataimakin shugaban jami’ar, Farfesa Umar Kyari Sandade tare da babban sakataren ma’aikatar Ilimi ta... Read more »

Buhari bai shiga maganar sasanta Ganduje da Sarkin Kano ba – NTA

Buhari bai shiga tsakanin dambarwar dake faruwa tsakanin Gwamnan jihar KAno, Dr Ganduje da Sarkin KAno, Mallam Muhammadu SUnusi II ba. DABO FM ta tattaro wani rahotan na gidan... Read more »

Sarki Sunusi ya koma Kano bayan da aka sasantashi da Ganduje a Abuja

Mai martaba Sarkin Kano, Muhammadu Sunusi II, ya koma jihar Kano jim kadan bayan gama sasantashi da gwamnan jihar Dr Abdullahi Ganduje. Tin a jiya juma’a ne bayan an... Read more »

Sarkin Kano, Sunusi II ya mayarwa da Ganduje martani a karon farko

Mai martaba Sarkin Kano, Muhammadu Sunusi II ya mayarwa da gwamnatin jihar Kano akan tuhumar da akeyi masa na al-mubazzaranci da kudin masarautar. DABO FM ta gane cewa sarkin... Read more »

An shawo kan rashin jituwar Ganduje da Sarki Kano Sunusi

DaboFM ta binciko hakan na zuwa ne jim kadan bayan cimma matsaya tsakaninsu a daren Juma’a a babban birnin tarayyar Abuja. Tin dai wunin Juma’a, jaridar Daily Nigerian ta... Read more »

Ganduje na daf da dakatar da Sarki Sunusi da yiwuwar maye gurbin masarautar Kano da Aminu Ado Bayero

Biyo bayan aike da takardar tuhuma da gwamnati Dr Ganduje ta aikewa Sarkin Kano Muhammadu Sunusi II akan kashe kudaden masarautar Kano ta gwamnatin ta kira ta’annati. Majiyoyi sun... Read more »

Hukumar yaki da Cin hanci ta jihar Kano ta bukaci a dakatar da Sarki Sunusi

Hukumar karfe korafe-korafe da yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano tayi kira ga zuwa dakatar da Sarkin Kano, Muhammadu Sunusi II, biyo bayan bannatar kudade tare... Read more »

Sarkin Kano, Muhammad Sunusi II ya dawo Najeriya bayan shafe kwanaki a Birtaniya

Mai Daraja ta daya, Sarkin kasar Kano, mai martaba Muhammad Sunusi II ya sauka a filin tashi da saukar jirage na Mal Aminu Kano a yau Lahadi, 12/05/2019. Dubban... Read more »

Sarki Sunusi zai koma Sarkin kananan hukumomi 10 daga 44 na jihar Kano

Biyo bayan amincewa da kara yawan masarautu da majalissar jihar Kano tayi, darajar sarkin Kano, Muhammad Sunusi na Biyu zata ragu matuka, daga jagorancin kana nan hukumomi 44 zuwa... Read more »

Attajiran ne suke da hakkin samawa Matasa aiyukan yi – Sarki Sunusi

Mai martaba Sarkin Kano, Mallam Muhammad Sunusi na biyu yace attajiran jihar Kano ne suke da hakkin samawar da matasa aiyukan yi a fadin jihar Kano. Sarkin ya ce... Read more »