(function(w,d,s,l,i){w[l]=w[l]||[];w[l].push({'gtm.start': new Date().getTime(),event:'gtm.js'});var f=d.getElementsByTagName(s)[0], j=d.createElement(s),dl=l!='dataLayer'?'&l='+l:'';j.async=true;j.src= 'https://www.googletagmanager.com/gtm.js?id='+i+dl;f.parentNode.insertBefore(j,f); })(window,document,'script','dataLayer','GTM-P27NM8L');

Buhari zai kai ziyarar sirri zuwa kasar Birtaniya a yau Alhamis

Karatun minti 1
Shugaba Muhammadu Buhari

Shugaba Muhammad Buhari zai je kasar Birtaniya a yau Alhamis kamar yadda fadar gwamnati ta bayyana.

Buhari dai zai shafe kwanaki 5 a kasar kamar yadda mai magana da yawun, Femi Adesina ya sanar.

Shugaban zai kai ziyara ne jihar Maidugurin Najeriya inda daga nan ne kuma jirgin nashi zai sauka a kasar ta Birtaniya.

Femi yace shugaban zai kai ziyarar sirri bacin kin fadan cikakken dalilin zuwanshi kasar.

Kasar Birtaniya dai itace kasar da shugaba Buhari yafi ziyarta tin farkon darewarshi karagar mulki a 2015.

Karin Labarai

Sabbi daga Blog