Mun dauki niyyar fitar da ‘Yan Najeriya miliyan 100 daga bakin Talauci a shekaru 10 masu zuwa

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewa gwamnatinshi tayi niyyar fitar da ‘Yan Najeriya miliyan 100…

Na dora yarda ta gareku – Buhari ya fadawa sabbin Ministoci

A ranar Laraba ne shugaba Muhammadu Buhari zai rantsar da sabbin Ministocin da Majalissar Dattijai ta…

Bama samun Wutar Lantarki sai kazo Daura – Masarautar Daura ta fadawa Buhari

Masu sarautar gargajiya na kananan hukumomi 5 da suka hada garin Daura, sun fadawa shugaba Muhammadu…

Ko Sheikh Zakzaky zai warke a kasa da kwanaki 1416 da suka ragewa Buhari da El-Rufai?

Takaddama tsakanin gwamnatin jihar Kaduna da shugaban IMN ta faro asali ne tin a shekarar 2015,…

Mun fitar da ‘yan Najeriya miliyan 5 daga kangin talauci da yayi musu katutu – Buhari

Shugaba Muhammadu Buhari ya ce tsohuwar gwamnatinshi ta ceto mutane miliyan 5 daga kangin matsanancin talauci.…

Atiku da Mahaifanshi dukkansu ba ‘Yan Najeriya bane – Abba Kyari ya fada wa Kotu

Abba Kyari, shugaban ma’aikatan shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, ya fadawa kotun sauraren karar zabe cewa Atiku…

Buhari ya aminta da a biya ma’aikata sabon albashi na N30,000 da gaggawa

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya rattaba hannu don biyan sabon kudin albashi ga ma’aikatan da suke…

Shugaba Buhari ya nuna alhininshi ga mutuwar Umar Sa’idu Tudun Wada

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya bayyana alhinin rashin fitaccen dan jarida, Alhaji Umaru Sa’idu Tudun Wada.…

Rikici tsakanin kabilun Tiv da Jukun yana damu na – Buhari

Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana cewa rikicin kabilun Tiv da Jukun na jihohin Benue da Taraba…

Manyan ayyukan shugaba Buhari na raya kasa da al’ummar yankin Arewa

Duba da irin cece-kuce da al’ummar yankin arewacin Najeriya suke tayi akan rashin ganin ayyukan raya…

An zabi Buhari a matsayin shugaban Najeriya mafi muni a tafiyar da mulki cikin shekaru 20

‘Yan Najeriya a shafukan Twitter sun zabi Buhari a matsayin shugaba mafi munin aiki a cikin…

Bamu hana Almajiranci yanzu ba, sai dai muna da muradin haramtawa a nan gaba – Buhari

Shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari ya bayyanawa cewa har zuwa yanzu gwamnatin bata kai ga haramta…

Malaman addinai da ‘Yan siyasa ne suka haddasa kashe-kashe a Najeriya – Buhari

Rubutu mallakar Premium Times Hausa Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana cewa akasarin rikice-rikice da kashe-kashen da…

Zamu fitar da ‘yan Najeriya miliyan 100 daga kangin talauci – Buhari

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ce kasar za ta iya fitar da mutum miliyan 100 daga…

Tinda China da Indiya suka cigaba, babu abinda zai hana Najeriya ci gaba – Buhari

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ce babu abin da zai hana kasar ci gaba kamar kasashen…

Kotun karar zaben shugaban Kasa ta yi watsi da karar kalubalantar nasarar Buhari

Kotun da ke sauraren karan zaben shugaban kasa ta yi watsi da karar da gamayyar jam’iyyu…

Sa’o’i kadan bayan rantsuwa, Shugaba Buhari zai tafi kasar waje

Shugaba Muhammadu Buhari, zai bar kasa Najeriya, jim kadan bayan sake rantsar da shi a matsayin…

Ban gina sabbin gidaje ko siyan hannayen jarin gida ko kasar waje ba – Buhari

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana dukkanin dukiyar da ya mallaka a shirin rantsar dashi wa’adin…

Akwai yiwuwar sake komawa wa’adina na biyu da wasu tsofaffin Ministocina – Buhari

Shugaba Muhammadu Buhari yace Akwai yiwuwar ci gaba da aiki da wasu daga cikin tsaffin Ministocinshi…

Manyan Najeriya basa kauna ta – Shugaba Buhari

Daga shashin Hausa na BBC “ “Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari ya ce bai damu da rashin…