(function(w,d,s,l,i){w[l]=w[l]||[];w[l].push({'gtm.start': new Date().getTime(),event:'gtm.js'});var f=d.getElementsByTagName(s)[0], j=d.createElement(s),dl=l!='dataLayer'?'&l='+l:'';j.async=true;j.src= 'https://www.googletagmanager.com/gtm.js?id='+i+dl;f.parentNode.insertBefore(j,f); })(window,document,'script','dataLayer','GTM-P27NM8L');

Kada aci kwai sama da guda 4 a cikin sati guda – DR Prasand

dakikun karantawa

Dr Guruprasad Reddy, babban Likita na bangaren zuciya da sanin kwayar halittar dan adam a makarantar lafiya ta OSH dake kasar Rasha, ya kammala binciken dake gudanar akan ciwon Daji wato Cancer.

Dr Prasad yace,”Nayi iya yi na wajen kammala wannan binciken, ina fatan za’a taimaka wajen aiwatar dashi domin gudun fadawa hadari.

Ga daga cikin jerin shawarwari da abubuwan da za’ayi ko za’a daina kamar yadda likitan ya fitar.

Shan ruwan leman tsami mai zafi yana kare jiki daga ciwon daji. Shan leman tsamin da zafi yafi sha a sanyi.

 1. Cin abinci da daddare sosai yana kara bada damar kamuwa da dajin ciki.
 2. Kada a rika cin kwai ya wuce guda 4 a mako.
 3. Kada a ci kayan marmari bayan an kammala cin abinci. Ana cin kayan marmari ne kafin aci abinci.
 4. Mata su guji shan shayi a lokacin da suke al’ada.
 5. A guji cin Tumatur lokacin da ake jin yunwa.
 • A lazimci shan kofin ruwa duk safiya kafin a ci komai.
 • A bada ratar awa 3, tsakanin cin abinci da kwanciya bacci.
 • Shan giya kadan ko kaurece mata saboda bata wani nau’in amfani a jiki, sai dai takan kawo hawan jini da ciwon siga.
 • Kada a rika cin gashashen Biredin da aka gasa a injin Oven.
 • Kada a kwanta a kusa da wata na’ura da akeyiwa charji kamar Wayar salula da sauransu. .
  A yi kokari wajen yin baccin sama da awanni 8 a rana.

Karin Labarai

Dangalan Muhammad Aliyu

•Sublime of Fagge's origin.
•PharmD candidate

Sabbi daga Blog