Kano: Za a gudanar da zaɓukan ƙananan hukumomi nan da wata 3 -Hukumar Zaɓe

Karatun minti 1

Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta jihar Kano ta bayyana cewa ta sanya ranar da za a gudanar da zaɓukan ƙananan hukumomi a faɗin jihar baki ɗaya.

Rahoton Dabo FM ya bayyana shugaban hukumar Farfesa Garba Ibrahim Sheka ne ya bada sanarwar a babban ofishin hukumar dake jihar Kano.

Farfesa Sheka ya bayyana cewa za’a gudanar da zabukan a ranar 16 ga Junairu 2021.

Ƙarin bayani na nan tafe..

Karin Labarai

Sabbi daga Blog