A gaggauce: Najeriya ta ruguje jami’an SARS

Karatun minti 1
Babban Sifetan 'Yan sandan Najeriya, Muhammad Adamu

Babban sifetan ‘yan sanda, IGP Adamu Muhammad ya sanar da ruguja jami’an SARs masu yaki da yan fashi da makami a Najeriya.

Hakan na zuwa bayan barkewar zanga-zanga a wasu biranen Najeriya da ma wasu kasashen musamman na tarayyar Turai.

cikakken bayanin zai zo….

Karin Labarai

Sabbi daga Blog