Mon. Nov 18th, 2019

Dabo FM Online

World’s First pure Hausa online Radio

Mane da Salah sun fito a jerin FIFA na gwarzayen ‘yan wasan kwallon kafa na duniya

1 min read

Dan kasar Senegal, Sadio Mane dake taka leda a Liverpool tare da Muhmmad Salah na kasar Misira sun samu fitowa a cikin jerin ‘yan wasan da ka lashe kyautar gwarzon dan wasan duniya.

A ranar Laraba, FIFA ta fitar da jerin sunayen.

Cikakken jerin ‘yan wasa da kasashen su;

FIFA have revealed the nominees for The Best Men’s Player:

🇵🇹Cristiano Ronaldo – Portugal
🇳🇱 Frenkie de Jong – Holan
🇳🇱 Matthijs de Ligt – Holan
🇧🇪 Eden Hazard – Balgium
🏴󠁧󠁢󠁥󠁮󠁧󠁿 Harry Kane – Birtaniya


🇸🇳 Sadio Mane – Senegal
🇫🇷 Kylian Mbappe – Faransa
🇦🇷 Lionel Messi – Agentina
🇪🇬 Mohamed Salah – Misira
🇳🇱 Virgil van Dijk – Holan

©2019 Dabo FM Online. Sponsored by Dabo Media Group | Newsphere by AF themes.