1
Kungiyar IMN ta Shi’a ta ce da dakatar da tattakin da ta saba a kan tituna don neman sakin Sheikh Ibrahim Zakzaky.
Kungiyar tace ta yanke hukuncin yin hakan bisa karar da lauyoyinta suka shigar akan haramta kungiyar da gwamnatin Najeriya tayi.
Cikakken bayanin yana zuwa….
