Ana rade-radin Pogba ya ‘daina’ buga wa Faransa kwallo saboda batancin ga Fiyayyen Halitta SAW

by Dangalan Muhammad Aliyu
0 comments

Rahotanni daga wasu jaridun gabashin duniya sun nuna cewar dan wasan kasar Paul Pogba ya dena buga wa kasar wasa.

Hakan na zuwa ne bayan da kasar ta sanya hotunan batanci ga mafi darajar halitta, Annabi Muhammadu SAW a matsayin girmama ga wata malamar makaranta da gwamnati tashe an kashe.

Paul Pogba dan wasa ne daga cikin ‘yan wasan duniya Musulmai.

Sai dai har kawo yanzu hukumar gudanarwar wasan kwallon kafa ta kasar bata ce komai a kan rahotannin ba.

03AD4279 95FE 4C44 A918 E722AA67E0AA - Dabo FM

Paul Pogba a gaban Ka’aba.

 

Karin Labarai

You may also like

-
00:00
00:00
Update Required Flash plugin
-
00:00
00:00