(function(w,d,s,l,i){w[l]=w[l]||[];w[l].push({'gtm.start': new Date().getTime(),event:'gtm.js'});var f=d.getElementsByTagName(s)[0], j=d.createElement(s),dl=l!='dataLayer'?'&l='+l:'';j.async=true;j.src= 'https://www.googletagmanager.com/gtm.js?id='+i+dl;f.parentNode.insertBefore(j,f); })(window,document,'script','dataLayer','GTM-P27NM8L');

Sabon tsarin MTN ‘1GB Data’ hade da kudin kira na N2000 akan N1000

Karatun minti 1

Ko kasan sabon tsarin ‘Data’ hade da kudin kira na Naira 1000 daga kamfanin sadarwa na MTN?

Tsarin MTN XtraValue zai baka damar samun Data kimanin 1GB hadi da kudin kira kyauta na Naira 2000 idan ka saka N1000.

Danna *131*310# domin shiga sabon tsarin.

Datar da kudin suna da waadin kwana 30 ne kacal.

Karin Labarai

Sabbi daga Blog