Hukumar gudanarwa ta kamfanin D.MAHSR Media Limited dake wallafa jaridar DABO FM, ta nada babban edita a sashin sabon sashin da ta bude na fitar da kwafin jarida ‘E-Newsapaper’ mai …
Tag:
Editorial
-
RAJASTHAN: Matsayar DABO FM na wannan makon: Shin laifi ne yada ilimin jinin al’ada a kafafen sada zumunta? Tattauna batun jinin al’ada ga mata a kafafen sada zumunta ya dade …
-
Editorial - Matsayarmu
KULLEN KORONA: Hakuri da taimakon juna ne ya dace da mu, daga Dabo FM
by Dabo Onlineby Dabo OnlineWannan makon, daga Dabo FM. Idan aka dauke lokutan da kasa take shiga wani hali na rikicin addini, siyasa ko wani “bore” da ya shafi wasu ma’aikata ko makamantansu, da …
-
Editorial - Matsayarmu
Tallafin Kwabid-19: A cire Siyasa da son kai, ayi abin da Kare zai ci, Daga Dabo FM
by Dabo Onlineby Dabo OnlineTun bayan lokacin da aka fara garkame ko kulle garuruwa da manyan birane a Najeriya, gwamnati ta mike tsayin daka wajen ganin an fara rarrabawa marasa galihu dan wani abu …
-
Editorial - Matsayarmu
Ta’aziyyar Abba Kyari: Bakin Rai, Bakin Fama daga Dabo FM
by Dabo Onlineby Dabo OnlineIdan akwai wani suna da ya shiga kundin tarihi na mulkin dimokaradiyya a Najeriya, kuma za a jima ana waiwayarsa wajen kafa hujjoji da bayar da bayanai game da wasu …
