Tarihin gwagwarmayar jam’iyyar Nepu daga Muktar Mudi Spikin Ganin karɓuwar NEPU ga talakawan duk Arewanci Najeriya, turawa da sarakunan gargajiya su ka tashi haiƙan sai sun daƙile tafiyar. Hanyoyin da su ka…
Ba tun yanzu al’umma suke korafi tare da gunaguni a kan mayaudaran wakilai da suke zaba domin su kare musu hakkokinsu a majalisar tarraya ba, amma har yanzu bata canja zani ba,…
RAJASTHAN: Matsayar DABO FM na wannan makon: Shin laifi ne yada ilimin jinin al’ada a kafafen sada zumunta? Tattauna batun jinin al’ada ga mata a kafafen sada zumunta ya dade ya na…
Lokacin da Shehu Dan fodio ya kaddamar da jihadi, duk kasashen da ya mamaye(‘yanto), to ya kan bawa wanda zai jagorancesu(Amir) alkur’ani mai girma da kuma takobi. Wannan yanayi aka ci gaba…