Gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasiru El-Rufa’i ya bawa dukkanin mukarraban gwamnatinshi umarnin rubuta takardar ajiye aiki. Jaridar The Nation ta rawaito cewa Gwamna ya bada umarnin ne ga dukkan ma’aikata …
Tag:
Kaduna
-
Labarai
Tsaro: Tawagar El-Rufa’i ta tarwatsa dandazon masu garkuwa da mutane a kan titi Kaduna-Abuja
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasir El-Rufa’i ya jagoranci tawagar jami’an tsaro wajen fatattakar masu garkuwa da mutane a kan tituna. A cikin makonnan dai aka samu rahotanni dake nuni da …
-
Gwamnan jihar Kaduna, Nasiru El-Rufai ya zama zabbaben gwamnan jihar Kaduna. El Rufai ya samu nasara akan abokin hamayarrashi na jami’iyyar PDP, Isah Ashiru da kuri’a 1,045,247. APC: 1,045,247 PDP: …
-
Siyasa
Kaduna: Hatsari ya ritsa da wasu matasa a wajen murnar cin zaben Shugaba Buhari
by Dabo Onlineby Dabo OnlineA saifyar yau, al’ummar Najeriya magoya bayan shugaba Muhammadu Buhari suka fito domin nuna murnar lashe zaben da yayi a zaben da gudanar asabar din data wuce. Sai dai labarai …
-
Gwamnatin jihar Kaduna tace wasu ‘yan bindiga da ba’asan ko suwaye ba sun harbe mutane 66 a karamar hukumar Kujuru ta jihar Kaduna. Al’amarin da mai magana da yawun gwamnan …
Older Posts
