Wasu yan bindiga sun kutsa cikin makarantar Federal College of Forestry Mechanism da ke Mando a jihar Kaduna. BBC ta bayyana cewar yan bindugar sun ɗauki ɗalibai mata kaɗai a …
Kaduna
-
Da misalin karfe 1 na rana ne wata motar tankar mai da ke shake da man getir ta fadi a kusa da gidan man NNPC a yankin Dan Magaji kan …
-
Gwamnatin jihar Kaduna ta sake rufe makaratun jihar saboda fargabar sake barkewar cutar Korona a jihar. Ma’aikatar Ilimi ta jihar Kaduna ce ta sanar da rufe dukkanin makarantun jihar a …
-
Alamu na nuna cewa Jam’iyyar PDP a karamar hukumar Zariya ta dare biyu tun bayan gudanar da zabukan Shuwagabannin gunduma na Jam’iyyar da aka gudanar a makon da ya gabata. …
-
Akwai yiwuwar gwamnan Kaduna, Malam Nasiru El-Rufa’i ya naɗa mace Sarkin Zazzau biyo bayan rokon da mai ɗakin gwamnan ta yi. Rahoton Dabo FM ya bayyana wannan na zuwa ne …
-
Matafiya na tafiya cikin dar-dar tare da cunkoso saboda ratse wa gadar Rigachikum bayan ruftawar gadar dake kan hanyar Kano zuwa Kaduna. Rahoton Dabo FM ya bayyana gadar ta Rugachikum …
-
Labarai
Rikice-rikice: El-Rufa’i ya sanya dokar ta-baci a kananan hukumomin Jema’a da Kaura
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasiru El-Rufa’i ya sanya dokar ta-baci a kananan hukumomin Kaura da Jema’a sakamakon rikici-rikici da suke faruwa a yankin. Hakan na zuwa bayan neman da jami’an …
-
A kokarin sa na tallafawa al’ummar sa da kayan abinci domin rage masu radadin da ake ciki da kuma na azumin watan Ramadana, Dan majalisar wakilai na kasa mai wakiltar …
-
Labarai
Covid-19: Gwamnatin Kaduna ta amince a bude shagunan kayyakin abinci da na magani
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnatin jihar Kaduna ta amince da bude shagunan da ake siyar da kayyakin abinci da na magani yayin dokar hana zirga-zirga a jihar. Sai dai sanarwar tace za a iya …
-
Labarai
Mallam El-Rufai ya kama malamai 2 da suka karya dokar hana fita
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnatin jihar Kaduna ta sanar da kama wasu malaman addinin Musulunci guda biyu biyo bayan keta dokar hana fita da sukayi. Gwamnatin tace malaman su jagoranci sallar Juma’a duk kuwa …
-
Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai ya koka kan yadda gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari ta kashe naira Tiriliyan 1.7 a harkar wutan lantarkin kasar nan sannan har yanzu ana cikin duhu …
-
Kwamishinan ilimi na jihar Kaduna, Dr Shehu Makarfi ya bayyana tini gwamnatin jihar ta shirya tsaf domin kaddamar da shirin bada ilimi kyauta tun daga matakin firamare har sakandare. Dabo FM …
-
Dubban mutane na tserewa daga kauyuka daban-daban na yankunan kananan hukumomin Chikun da Birnin Gwari inda suke neman mafaka a garin Buruku na jihar Kaduna a arewacin Najeriya. BBC ta …
-
Tin bayan da jarumar wasan hausa ta fitar da wasu hotuna na bikin cikar ta shekaru 26 da haihuwa mutane suka ringa Allah wadai da shigar da tayi. Jarumi Musa …
-
Hukumar yaki da rashawa da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC ta tasa keyar wani kansila a garin Kaduna mai suna Theophilus Madami a kan tuhumarsa da laifin karkatar …
-
Labarai
N21,150 ne kudin makarantar ‘Capital School Kaduna’ – Principal
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShugaban makarantar Capital School dake jihar Kaduna, Mallam Ibrahim Yunusa, ya bayyana cewa; N7,050 ne kudin makarantar a kowanne zangon karatu. Biyo bayan shigar dan gidan gwamna El-Rufa’i, makarantar Capital …
-
An yi kira ga al’ummar yankin karamar hukumar Soba, su cigaba da bin dokokin kasa sau da kafa, tare da sanar da Jami’an Tsaro duk wasu abubuwan da ke faruwa …
-
Labarai
Kansila da wasu shafaffu da mai sun siyarda Na’urar bada hasken Lantarki a jihar Kaduna
by Dabo Onlineby Dabo OnlineAn zargi Kansilan mulki mai sanya ido na mazabar Gona ta karamar hukumar Sabon Gari, tsohon Shugaban Kungiyar Sufurin Motoci na Dadi Motor Park, Alh Sale Jakis d aUsman Sulaiman …
-
Labarai
An fanso dan Majalissar jihar Kaduna awanni kadan bayan anyi garkuwa da shi
by Dabo Onlineby Dabo OnlineYan bindigar da suka sace dan Majalissar dokokin jihar Kaduna, Suleiman Ibrahim Dabo, sun sake shi awanni kadan bayan sun sace shi a titin Kaduna-Zaria. Rahotanni a jiya Juma’a sun …
-
Labarai
Wallahi zamu fara hukunta ‘yan sandan MTD bisa ci mana mutunci – Al’ummar Kabala Costain Kaduna
by Dabo Onlineby Dabo OnlineAl’ummar unguwar Kabala Costain dake arewacin jihar Kaduna, sun koka kan yacce yan sandan MTD na yankin suke ci musu mutunci. A wani faifan bidiyo da ake baiwa manema labarai …
