Yanzunan: ‘Yan bindiga sun harbe mutum 66 a Kaduna

Gwamnatin jihar Kaduna tace wasu ‘yan bindiga da ba’asan ko suwaye ba sun harbe mutane 66 a karamar hukumar Kujuru ta jihar Kaduna.

Al’amarin da mai magana da yawun gwamnan jihar Kaduna, Samuel Aruwan yace tini jami’an tsaro suka fara bincike domin gano wadanda suka aikata kisan.

Har yanzu babu wani cikakken rahoto sai dai wata majiya tace daga cikin wadanda aka kashe sun hadar da mata 12 tare da kananan yara 22.

Sauran labari na zuwa……

Masu Alaƙa  Yan Bindiga sunyi garkuwa da dan Majalissar Dokoki na jihar Kaduna akan titin Kaduna-Zaria

Karin Labarai

Comments are closed, but trackbacks and pingbacks are open.