Tsohon gwarzon dan wasan kungiyar kwallon kafar kungiyar Barcelona kuma mai horar da kungiyar Al-Sadd ta kasar Qatar, Xavi Hernandez ya kamu da cutar Koronabairas, rahotanni sun tabbatar. Kungiyar ta …
Tag:
Wasanni
-
Wasanni
Hotuna: ‘Yan Matan Najeriya sun lashe gasar Kwallon Kwando ta nahiyar Afirika
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKungiyar Kwallon Kwando ta ‘yan Matan Najeriya ta samu nasarar lashe gasar nahiyar Afirika. Najeriya ta doke takwararta ta kasar Senegal, inda Najeriya ta samu 65, Senegal ta samu 55. …
-
Kungiyar ta Liverpool ta samu nasara a wasan ta na ranar asabar da ta kara da takwararta ta Brighton & Hove Albion. Liverpool din dai ta shiga matsi tin bayan …
-
Dan wasan gaban na Super Eagles Edion Ighalo yana cikin ‘yan wasan da Barcelona ke nema domin maye gurbin Munir El Hadadi da Denis Suarez. Jaridar Sifaniya ta rawaito cewa …
-
Dan wasan kasar Masar, Mohammed Salah ya samu nasarar zama gwarzon dan kwallon Africa a karo na biyu. Dan wasan mai taka leda a kungiyar kwallon kafa ta Liverpool dake …
