Hotuna: ‘Yan Matan Najeriya sun lashe gasar Kwallon Kwando ta nahiyar Afirika

Kungiyar Kwallon Kwando ta ‘yan Matan Najeriya ta samu nasarar lashe gasar nahiyar Afirika.

Hoton FIBA

Najeriya ta doke takwararta ta kasar Senegal, inda Najeriya ta samu 65, Senegal ta samu 55.

Wannan ne karo na biyu da Najeriya ta doke kasar Senegal a wasan karshe na gasar.

Dukkanin hotunan mallakar FIBA ne

Masu Alaƙa  Sai na kashe Buhari - Victor Odungide

Karin Labarai

Comments are closed, but trackbacks and pingbacks are open.