(function(w,d,s,l,i){w[l]=w[l]||[];w[l].push({'gtm.start': new Date().getTime(),event:'gtm.js'});var f=d.getElementsByTagName(s)[0], j=d.createElement(s),dl=l!='dataLayer'?'&l='+l:'';j.async=true;j.src= 'https://www.googletagmanager.com/gtm.js?id='+i+dl;f.parentNode.insertBefore(j,f); })(window,document,'script','dataLayer','GTM-P27NM8L');

Virgil van Dijk ya zama gwarzon dan wasa a gasar Firemiyar Ingila

Karatun minti 1

Dan wasa mai tsaron baya na kungiyar Liverpool kuma dan kasar Netherlands, Virgil van Dijk ya lashe zama gwarzon da wasa a gasar Firimiya ta kasar Ingila.

Van Dijk ya kasance dan wasan baya na farko daya zama gwarzon shekara tin bayan shekaru 14 da John Terry na Chealsea ya dauka.

Virgil da wasu yan wasan Liverpool 3 ne kadai suka samu shiga jerin ‘yan wasan da ka iya lashe kambun, inda dai yan wasa suka zama ‘yan wasa 14 da suka ki kownne nuna bajinta.

Dan wasa Sadio Mane na kasar Senegal na samu shiga jerin yan wasa 11 da sukafi nuna bajinta a gasar bana.

Sai dai dan wasa Muhammad Salah bai samu damar shiga cikin jerin yan wasan ba.

Karin Labarai

Sabbi daga Blog