Labarai

Yanzu-yanzu: Ajimobi Abiola ya rasu

Allah Ya yi wa Ajimobi ABiola, tsohon gwamnan jihar Oyo rasuwa.

Ya rasu bayan shafe kwanaki da yawa a cikin dakin jinya na masu bukatar kulawa ta musamman bayan an yi masa tiyata.

Karin Labarai

UA-131299779-2