Yanzu-yanzu: An saki ƴan mata makarantar Zamfara da aka sace

Karatun minti 1

An saki yan matan nan da aka sace a makarantar kwana ta ‘yan mata da ke gari Jangebe da ke jihar Zamfara.

Rahotanni sun tabbatar da cewa yanzu haka daliban suna fadar mai martaba Sarkin Anka.

Ana sa ran nan ba da dadewa ba za a kwaso daliban zuwa Gusau, babban birnin jihar.

Cikakken labarin zai zo daga baya.

Karin Labarai

Dangalan Muhammad Aliyu

•Sublime of Fagge's origin.
•PharmD candidate

Sabbi daga Blog