Gwamnatin jihar Zamfara ta bayyana ware Naira biliyan 1 domin ginin Masallatan Juma’a, gyaran Makabartu, Ciyarwar Azumi da wasu ayyuka na sha’anin addini Islama a shekarar 2020. Kwamishinan Ma’aikatar sha’anin addinai, Sheikh Tukur Jangebe ne ya bayyana haka yayin da yake kare kasafin kudin da ma’aikatar tayi a gaban MajalissarContinue Reading

“Sama da shekaru 3, Dumburum ta kasance wata matattarar kuma maboyar ‘Yan Bindiga, Sarkin Zurmi ya taba cemin a kashe dukkanin mutanen kauyen saboda duk ‘Yan ta’adda ne.” “Nayi mamaki danaji majalissar Sarakunan Zamfara sunce hare-haren da sojojin sama suka kai a kauyukan Dumburun mutane kawai yake kashewa.” – GovContinue Reading

Kotun daukaka kara ta mayar wa da Ibrahim Baba na APC kujerar sa a Filato. Duk da matsalar tsaro, za a gudanar da zabukan kananan hukumomi a ranar 27 ga watan Afrilu a jahar Zamfara. Ministan tsaro, Mansur Dan-Ali ya ce furucinsa baya nufin kaskanta sarakunan gargajiya. ‘Yan bindiga sunContinue Reading

Majalissar Sarakuna da shuwagabannin gargajiya na jihar Zamfara sun bukaci Ministan Tsaron Najeriya, Dan Ali, da ya fadi sunayen Sarakunan da yace da sa hannunsu ake kashe-kashe da sace-sace a Zamfara. Da yake bayani a madadin majalissar, Sarkin Bagudu, Alhaji Hassan Attahiru, yace ministan ya fito ya fadawa duniya suwayeContinue Reading