0
RAJASTHAN: Mahaifin fitaccen jarumi a masana’antar Kannywood, Ali Nuhu, ya rasu a yau Litinin, DABO FM ta tabbatar.
Hakan na kunshe a cikin wata sanarwa da abokin sana’ar jarumin, Adam Zango ya wallafa a shafinsa na Instagram a yau.
“Innalillahi wa inna ilaihirraji’un!! Allah ya yi wa mahaifin Ali Nuhu rasuwa yanzu a garin Gombe, Allah ya baka hakurin juriya!”
