11
Mutane 23 sun sake kamuwa da Covid-19 a jihar Kano.
Hukumar NCDC ce ta sanar da hakan ta tabbatar da sake samun mutanen a ingantaccen shafinta na Twitter.
