(function(w,d,s,l,i){w[l]=w[l]||[];w[l].push({'gtm.start': new Date().getTime(),event:'gtm.js'});var f=d.getElementsByTagName(s)[0], j=d.createElement(s),dl=l!='dataLayer'?'&l='+l:'';j.async=true;j.src= 'https://www.googletagmanager.com/gtm.js?id='+i+dl;f.parentNode.insertBefore(j,f); })(window,document,'script','dataLayer','GTM-P27NM8L');

Zaben2019: Kasar Amurka tayiwa Atiku babban albishir

Karatun minti 1

Kasar Amurka, karkashin shugaba Donald Trump, ta aike da sakon albishir ga dan takarar shugabanci kasa na jami’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar.

Daga shafin Atiku a Instagram
Daga shafin Atiku a Instagram

Yau da safiyar juma’a ne sakataren gwamantin Amurka, Sec. Pompeo, ya nemi Alhaji Atiku ta wayar tarho domin bashir tabbacin goyon bayan da kasashen duniya sukeyi na ganin cewa an gudanar da zabe na gaskiya wanda ba cuta, ba cutarwa a cikinshi.

Alhaji Atiku ya wallafa a shafinshi na twitter da kuma instagram.

Daga shafin Atiku a Instagram
Daga shafin Atiku a Instagram

Karin Labarai

Sabbi daga Blog