Taraba: Yawon kamfen a jirgin kwale-kwale

Karatun minti 1

‘Yar takarar gwamnan jihar Taraba, Aisha Jummai Alhassan wacce akafi sani da “Mama Taraba”, tayi amfani da jirgin kwale-kwale wajen zuwa taron yakin neman zabenta a wani kauyen jihar Taraba.

An dora motar ‘yar takarar ne akan jirgin saboda rashin tituna da zasu kai matafiyi kauyen.

Kalli Bidiyo

Via OakTV

Karin Labarai

Sabbi daga Blog