Siyasa

Malaman Izala sun juya kalaman Kwankwaso don yayi bakin jini- Mal Aminu Daurawa

Sheikh Ibrahim Daurawa ya jagoranci manyan malamai sama da guda 100 don su nuna goyon bayansu ga jagoran Kwankwasiyya, Engr Kwankwaso a ziyarar da suka kaima masa gidanshi dake garin Kano.

Daurawa yace, Kwankwaso mutum ne mai son addinin musulunci da kuma kishinshi, domin kuwa da baya kishi, bazaiyi aiyukan hidimtawa musuluncin ba.

“Ya kafa hukumar Hisba, ya kadadamar da shari’ar musulunci a jihar Kano, gina ajujuwa a tsangayu da makarantun islamiyya, aurar da zaurawa.”

Masu ziyarar sun hada da malamai, limamai da alarammomi tare da dalibansu.

Shiekh Daurawa shine ya jagoranci wannan ziyara tare da wasu manyan malamai irinsu Malam Nazifi, Gwani Sunusi, Shiekh Bazallah Nasir Kabara, da sauran manya manyan malamai daga bangaren Izala, Tijjaniyya da Qadiriyya.

Karin Labarai

Masu Alaka

Kano Municipal: APC batada ‘dan takarar majalisar tarayya – INEC

Dabo Online

Rikicin Siyasa: Ganduje ya sake gina Masallacin da Kwankwaso ya rusa

Muhammad Isma’il Makama

Na saka kadarori na a kasuwa domin Ilimantar da Matasa a gida da kasashen waje – Kwankwaso

Dabo Online

Takaitaccen rahoto akan hargitsin Kofa, tsakanin ‘Yan APC da Kwankwasiyya

Dabo Online

KANO: Zamu kama duk wani dan siyasa, mai kalaman tada hargitsi – Hukumar ‘yan sanda

Dabo Online

Makarantu a garin Garo dake jihar Kano na cikin halin ko-in-kula

Muhammad Isma’il Makama
UA-131299779-2