Home NajeriyaGwamnatin Tarayya ta ba da aikin Hanyar da akai shekara da shekaru ana nema

Gwamnatin Tarayya ta ba da aikin Hanyar da akai shekara da shekaru ana nema

by Rilwanu A. Shehu
0 comments

Gwamnatin Tarayya ta ba da aikin Hanyar Gaya- Ajingi-Kafin/Hausa ta wuce jihar Yobe a jiya Laraba.

Wannan aiki dai an shafe shekara da shekaru ana Neman sa, amma Allah bai yi ba sai Yanzu.

An dai ware kudi kimanin Naira Biliyan 25 don tada wannan hanya da ta jima da rubewa.

Hanya ce dai da za ta hada Jihohin Kano, Jigawa da Kuma Jihar Yobe.

A jiya ne dai Majalissar zartarwa karkashin jagorancin shugaba Buhari ta amince da wannan aikin Hanyar.

You may also like

-
00:00
00:00
Update Required Flash plugin
-
00:00
00:00