Gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Mohammed Kaura, ya aikewa majalissar dokokin jihar da sunayen mutane 20 don nada su mukami. DABO FM tattaro cewa gwamnan gwamnan yana neman sahalewar Majlissar domin nada su mataimakan Kantomomin kananan hukumomin jihar. Kakakin majalissar, Hon. Abubakar Y. Sulaiman Ningi ne ya karanta takardar aContinue Reading