//
Thursday, April 2

Najeriya Muna Da Gajen Hakuri Wallahi,shin ko za mu tuna

Google+ Pinterest LinkedIn Tumblr +

Dayawan Matasan da aka haifa a shekarun 1990s zata suke kamar dama can da Sukarin Dangote ko Bua ake amfani a Nigeria, basu da masaniyar cewa Sukari mai ya’ya wanda ake shigowa dashi Nigeria ake amfani, da kuma wani Garin Sukari na cikin Buhun algarara wanda shima shigowa ake dashi daga kasar Brazil da wasu kasashen….

A wancan lokacin ko da wasa baa taba zaton zaa wayi gari ace yan Nigeria zasu koma amfani da sukarin da akayi a Nigeria ba…..

ABUN TAMBAYA …

Tayaya aka samu wannan sauyin, daga sukarin kasashen waje zuwa sukarin da ake samarwa a Nigeria….?

Shin manoman rake nawa ne suka samu tarin dukiya sakamakon sukari da ake a Nigeria…

Masu Alaƙa  Sabuwar taswirar kudin fasfo a Najeriya.

TUNANIN DA NAKE…

Nan gaba yadda sukarin kasar waje ya zama tarihi a Nigeria, kuma yan kalilan din mutane ke amfani dashi, haka itama shinkafar kasar waje zata zama tarihi a Nigeria, sai yan kalilan ne zasu dinga amfani da ita…..

Karin Labarai

Share.

About Author

Comments are closed.

%d bloggers like this:
DABO FM 2020