1
A safiyar yau Asabar, mahaifi ga fitacciyar jaruma a Kannywood, Hafsat Idris, ya rasu.
Ya rasu bayan fama da rashin lafiya.
Jarumar ta bayyana sanarwar rasuwar mahaifin nata a shafukanta na sada zumunta.
