Tsohon shugaban Najeriya, Alhaji Umaru Musa ‘Yar Adua ya cika shekara 11 da rasuwa. DABO FM ta tattara cewar shugaban ya mutu ne ranar 5 ga watan Mayu na shekarar …
Rasuwa
-
Labarai
Buhari ya yi jimamin rasuwar Dangalan, ya bayyanashi a matsayin mutum mai tsari da ka’ida
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShugaban kasa Muhammadu Buhari ya nuna jimaminsa ga rasuwar gwarzon dan siyasa, daya daga Iyayen NEPU da PRP, Muhammadu Dauda Dangalan da ya rasu a ranar Asabar. Shugaban ya fitar …
-
Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Ganduje ya bayyana rasuwar Dattijo Dauda Dangalan a matsayin babban rashi a Kano da Najeriya. A cikin sakon ta’aziyyar da gwamnan ya aike wa iyalan …
-
Allah Ya yi wa Alhaji Muhammadu Dauda Dangalan, daya daga cikin iyayen jami’iyyar NEPU rasuwa. Babban ‘dan mamacin, Alhaji Ali Baba Muhammad ne ya shaida wa DABO FM. Ya rasu …
-
Mahaifin fitaccen mawaƙin Hausa na zamani, Ali Isa Jita ya rasu a jiya Juma’a. Mawakin ne ya sanar da hakan a wani saƙo da ya wallafa a shafukansa na sada …
-
Allah Ya yi wa tsohon wakilin karamar hukumar Fagge a majalissar tarayya, Hon Danlami Hamza rasuwa. Wani makusancin mamacin ya shaida wa DABO FM cewar tsohon dan majalissar ya rasu …
-
Gwamnatin jihar Kano tare da gwamnan jihar, Dr Abdullahi Umar Ganduje sun mika sakon ta’aziyyarsu ga tsohon gwamnan jihar Engr Dr Rabi’u Musa Kwankwaso kan rasuwar mahaifinsa. Ranar Alhamis dai …
-
Labarai
Ana cigaba da jimamin mutuwar mahaifin tsohon gwamnan Kano Rabiu Kwankwaso
by Dabo Onlineby Dabo OnlineA ranar Alhamis, Allah Ya yi wa Alhaji Musa Sale Kwankwaso, tsohon Maji dadin Kano kuma sabon Makaman Karaye rasuwa a gidansa dake karamar hukumar Madobi a jihar Kano. Basaraken …
-
Labarai
A gaggauce: DABO FM ta rasa ma’aikaci sakamakon hatsarin babur a jihar Kaduna
by Dabo Onlineby Dabo OnlineSashin DABO FM dake wallafa mujallar mako mai taken Taskar Dabo ya rasa hazikin ma’aikaci, Abubakar Ibrahim wanda aka fi sani da Hassan dan asalin jihar Kaduna. Ya rasu a …
-
Labarai
Daliba ‘yar Najeriya ‘Rukayya Nata’ala’ ta rasu a kasar Indiya
by Dabo Onlineby Dabo OnlineWata daliba yar Najeriya mai suna Rukayya Nata’ala, ta rasu jiya Laraba 28 ga Oktoba a kasar Indiya, bayan fama da rashin lafiya, DABO FM ta tabbatar. Dalibar da ta …
-
Labarai
Abdullahi Umar Sani Fagge, Abdulmalik Ja’afar Mahmud – ‘Ya’yan malaman Kano da suka rasu a makon nan
A cikin wannan makon da muke bankwana da shi, an samu rashin wasu daga cikin ‘ya’yan fitattun malaman Musulunci na jihar Kano. DABO FM ta tattara cewar ‘dan Sheikh Dr …
-
Mai martaba Sarkin ZazZau, Alhaji Dr Shehu Idris ya rasu yau Lahadi, DABO FM ta tabbatar. Rahotanni sun bayyana cewa Sarkin ya rasu ne yau Lahadi a birnin Abuja bayan …
-
Hamisu Musa, tsohon sanata a Arewa ya rasu a ranar Alhamis, 3 ga watan Satumbar 2020 a babban asibitin koyarwa na Mallam Aminu Kano dake cikin birnin Kano. Tsohon sanatan …
-
Fitacciyar jaruma a masana’antar shirya fina-finai ta Kannywood, Fadila Muhammad ta rasu. Zuwa yanzu ba a sanar da musabbabin mutuwar jarumar ba, sai dai makusantan ta da abokan sana’anta suna …
-
Labarai
Ana cigaba da jimamin mutuwar Ganiyyu Abdulrazaq, Lauyan Arewa na farko
by Dabo Onlineby Dabo OnlineA daren ranar Juma’a, 3 ga watan Dhul Qadah 1441 – 23/7/2020, lauyan farko a yankin arewacin Najeriya, Ganiyu Folorunsho AbdulRazaq, ya rasu a babban birnin tarayyar Najeriya dake Abuja. …
-
Alƙalin alƙalan jihar Yobe, Musa Nabaruma ya rasu a babban birnin tarayyar Najeriya, Abuja a daren ranar Litinin. Kanin mammacin, Mustapha Nabaruma ne ya bayyana gidan Talabijin na Channels labarin …
-
Labarai
Shugaban limaman Juma’a na Kano, Sheikh Fadlu Dan Almajiri ya rasu
by Dabo Onlineby Dabo OnlineAllah ya yi wa babban malamin addinin Islama, Sheikh Fadilu Dan Almajiri Fagge rasuwa yau Talata. Kafin rasuwarshi, ya kasance shugaban limaman Juma’a na jihar Kano. Malamin ya rasu ne …
-
Farfesa Aliyu Danshehu Maiwada na jami’ar Bayero ya rasu bayan fama da gajeriyar rashin lafiya. Farfesa Maiwada ya kasance tsohon malamin a bangaren Geography na jami’ar dake Kano. ‘Dan gidan …
-
A daren Laraba 29 ga watan Afirilu, Allah ya yi wa mahaifiyar Sakataren Kungiyar ‘Yan jaridu na kasa shiyyar Zariya Abubakar Sadiq Muhammed, wato Hajiya Mariya Muhammad rasuwa bayan gajeruwar …
-
LabaraiTaskar Magabata
Umaru Musa ‘Yar Adua ya cika shekara 10 da rasuwa
by Dabo Onlineby Dabo OnlineTsohon shugaban Najeriya, Alhaji Umaru Musa ‘Yar Adua ya cika shekara 10 da rasuwa. DABO FM ta tattara cewar shugaban ya mutu ne ranar 5 ga watan Mayu na shekarar …
