0
Gwamnatin Tarayya ta bada umarnin sakin tsohon mai bawa shugaba Jonathan shawara a bangaren tsaro, Sambo Dasuki tare da shugaban juyin juya hali Sawore.
Cikakken bayanin yana zuwa…..
