Gwamnatin Tarayya ta bayyana aniyarta na ƙara kudin haraji da kashi 2.5% cikin shekarar 2021 a wani yunƙuri na ƙara samun kuɗaɗan shiga. Dabo FM ta rawaito Ministar Kudi, Dr …
Gwamnatin Tarayya
-
Babban limamin Masallacin Juma’a na Bello Road, Sheikh Hamza Uba Kabawa yayi kira ga shuwagabanni, ‘yan kasuwa da sauran jagororin al’ummar musulmi da suji tsoron Allah SWA su tausasawa talakawa …
-
Labarai
Mun kashe wa Korona Naira biliyan 30.5 a wata 4 – Gwamnatin Tarayya
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnatin tarayyar Najeriya ta ce ta kashe kimanin Naira biliyan 30.5 daga watan Afrilu zuwa Yuli na wannan shekarar da muke ciki domin yaki da cutar Kwabid-19. Babban Akantan Najeriya, …
-
Labarai
Gwamnatin tarayya za ta kashe tiriliyan 2.3 wajen samar da lantarki a kauyukan Najeriya
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMataimakin shugaban Najeriya, Farfesa Yemi Osinbajo ya bayyana cewa gwamnatin Najeriya za ta kashe kimanin Naira titiliyan 2.3 domin samar da hasken lantarki a kauyukan Najeriya a karkashin shirin Solar …
-
Labarai
Mun kashe miliyan 523 don ciyar ‘yan makaranta lokacin dokar kulle – Sadiya Faruk
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnatin tarayyar Najeriya ta ce ta kashe Naira miliyan 523.3 domin ciyar da yara ‘yan makaranta a lokacin dokar kulle ta Koronabairas. Ministar ma’aikatar ayyukan jinkai da bala’i, Hajiya Sadiya …
-
Labarai
Za a cigaba da rufe wuraren wasannin kwallon kafa – Gwamnatin tarayya
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnatin tarayya ta ce za a cigaba da rufe dukkanin al’amuran wasanni musamman na kwallon kafa a Najeriya har sai ta bayar da umarnin cigaba. Shugaban kwamitin yaki da cutar …
-
Labarai
Noma: Gwamnati ta amince da kashe Naira biliyan 13 a feshin maganin kwari
by Dabo Onlineby Dabo OnlineJaipur, India (DABO FM) – Gwamnatin tarayyar Najeriya ta amince da kashe da kashe Naira biliyan 13 domin kashe kwari a gonakin jihohi 12. Jihohin da zasu amfana da kudaden …
-
Labarai
Buhari ya amince da ginin sabuwar kwalejin ilimi a jihar Bauchi
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShugaba Muhammadu Buhari ya amince da kirkirr sabuwar kwalejin ilimi a jihar Bauchi dake arewacin Najeriya. DABO FM ta tattara cewar shugaban ya amince da ginin sabbin kwalejin ilimi guda …
-
Labarai
Babu wadanda suke iya saka katin N100 a tallafin gwamnati – Minista
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnatin tarayya tace ba zata kayan tallafinta bazai kai zuwa ga duk wanda ya mallaki sama da N5000 a asusun banki da kuma saka sama da N100 a waya ba. …
-
Biyo bayan karyewar darajar man fetur a kasuwar duniya, akwai yiwuwar Gwamnatin Tarayya ta cigaba da gudanar da ayyukan raya kasa da kudaden ‘Yan Fansho da suka kai tiriliyan 9. …
-
Labarai
Gwamnatin Tarayya ta gargadi shuwagabanni akan furta zantuka ‘yadda suka ga dama’
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnatin shugaba Muhammadu Buhari, ta gargadi shuwagabanni da jami’iyyu da su kiyaye harsunansu wajen yin magana. Gwamnatin ta bayyana haka ne cikin wata sanarwa da kakakin fadar gwamnatin Mallam Garba …
-
Gwamnatin Tarayya ta bada umarnin sakin tsohon mai bawa shugaba Jonathan shawara a bangaren tsaro, Sambo Dasuki tare da shugaban juyin juya hali Sawore. Cikakken bayanin yana zuwa…..
-
Gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello ya mayarwa jaridar ThePunch da martani bayan ta zargi Buhari da mulkin kama karya tare da fakewa da damukuradiyya. Dabo FM ta jiyo Yahaya Bello …
-
Labarai
Gwamnatin Najeriya zata fara cin tarar naira miliyan 5 ga masu yada labaran karya a yanar gizo
Ministan yada labarai na Najeriya Lai Mohammed, ya shaida cewar mahukuntan kasa sun amince da a sake duba wata tsohuwar doka, da ta bada izinin ci tarar naira miliyan biyar …
-
Gwamnatin tarayya ta dauki mutum 1, 350 a jihar Kuros Ribas aikin kula da ayyukan noma a karkashin shirin nan na daukar aiki na wucin gadi wato N-Power. Jaridar Leadership …
-
Gwamnatin ta shigar da korafinta zuwa ga hukumar dake kula da ‘Watsa Shirye-Shirye’ akan shirin BB Naija wanda aka fi sani da Big Brother Nigeria. Gwamnatin ta shigar da korafin …
