0
Babban mai shari’a, Ibrahim Mai Kaita ya rasu a yau Lahadi bayan jinya a babban asibiti dake Abuja.
Rahotanni sun bayyana yacce Alkali ya kwanta a asibiti biyo bayan hatsarin da yayi makonni da suka gabata a garin Funtuwa na jihar Katsina.
Cikakken bayanin na zuwa….
Alkali Mai Kaita, shine wanda yake shari’a kan zargin almundahanar biliyoyin kudaden kananan hukumomin jihar da akeyi wa tsohon gwamnan Katsina, Barister Shehu Shema.
