Home Kiwon LafiyaYanzu yanzu: An samu karin mutane 19 masu dauke da Coronavirus, jumillar 362 a Najeriya

Yanzu yanzu: An samu karin mutane 19 masu dauke da Coronavirus, jumillar 362 a Najeriya

by Dangalan Muhammad Aliyu
0 comments
This is interactive title

Hukumar dake kula da cututtuka ta Najeriya, NCDC ta sake tabbatar da samun karuwar masu dauke da cutar Covid-19 guda 19 a daren Talata.

Kamar yadda hukumar ta bayyana a shafinta na yanar gizo gizo da shafin Twitter, tace adadin wadanda aka tabbatar a Najeriya ya zama 362.

“A yau da misalin karfe 09:00 na dare an sake samun masu dauke da cutar ‘Corona Virus’ guda 22. An samu guda 14 a Lagos, 2 a Abuja, 1 a Akwa Ibom, Kano da Edo.”

You may also like

-
00:00
00:00
Update Required Flash plugin
-
00:00
00:00