Rahotanni sun tabbatar da wani yaro mai shekara 5 kacal a duniya da ya kamu da cutar Kwabid-19 a jihar Niger. Yaron da yake a karamar hukumar Chanchaga yana daga …
CoronaVirus
-
Kiwon Lafiya
Mutane 381 sun sake kamuwa da Kwabid-19, 138 a Legas, 55 a Kano, 44 a Jigawa, dss
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMutane 381 sun sake kamuwa da Koronabairas a Najeriya. Hukumar NCDC ce ta tabbatar da haka a shafinta na twitter yau Alhamis. “Yau Alhamis, mutane 381 sun sake kamuwa da …
-
Labarai
Tsohon kwamishinan Kano da ya yi murnar mutuwar Abba Kyari, ya kamu da Koronabairas
by Dabo Onlineby Dabo OnlineTsohon kwamishinan kula da ayyuka na jihar Kano, Engr Muazu Magaji ya kamu da Koronabairas. Hakan na zuwa ne kwanaki kadan da tsohon kwamishinan ya yi ‘murnar’ mutuwar Abba Kyari …
-
Kiwon Lafiya
Mutane 148 sun sake kamuwa da Kwabid-19, 32 a Kano, 14 a Zamfara da sauransu
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMutane 148 sun sake kamuwa da Koronabairas a Najeriya. Hukumar NCDC ce ta tabbatar da haka a shafinta na Twitter a yau Talata. 148 new cases of #COVID19; 43-Lagos32-Kano14-Zamfara10-FCT9-Katsina7-Taraba6-Borno6-Ogun5-Oyo3-Edo3-Kaduna3-Bauchi2-Adamawa2-Gombe1-Plateau1-Sokoto1-Kebbi 2950 …
-
Kiwon Lafiya
Mutane 245 sun sake kamuwa da Kwabid-19, 37 a Katsina, 32 a Jigawa, 23 a Kano
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMutane 245 sun sake kamuwa da Koronabairas a Najeriya. DABO FM ta tattara cewar an samu mutane 76 37 masu dauke da ciwon a jihar Legas, 37 Katsina, 32 a …
-
Wani malamin addinin musulunci a Zariya, Sheikh Abdulhakamu Muntaka Comasi, ya shawarci gwamantin jihar Kaduna ta sake duba dokar kulle da hana sallar Juma’a da ta sanya a fadin jihar, …
-
Kiwon Lafiya
Yanzu-yanzu: Mutum 2 sun kamu da Koronabairas yau a jihar Kano, jumillar 313
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMutane 2 sun sake kamuwa da Koronabairas a Kano, jumillar 313. Hukumar NCDC ce ta bayyana haka a kiduddugar da ta saba wallafawa kullin na adadin masu dauke da cutar …
-
Adadin yawan mutanen da suka kamu da cutar Kwabid-19 ya zarta miliyan 3 fadin duniya inda kasar Amurka ta zama kasar da ta bi kowacce kasa yawan masu dauke a …
-
-
Kiwon Lafiya
Yanzu yanzu: An samu karin mutane 51 masu dauke da Coronavirus, jumillar 493 a Najeriya
Hukumar dake kula da cututtuka ta Najeriya, NCDC ta sake tabbatar da samun karuwar masu dauke da cutar Covid-19 guda 51 a daren Juma’a . Kamar yadda hukumar ta bayyana …
-
Hukumar dake kula da cututtuka ta Najeriya, NCDC ta sake tabbatar da samun karuwar masu dauke da cutar Covid-19 guda 35 a daren Alhamis. Kamar yadda hukumar ta bayyana a …
-
Rahotanni sunyi ta yawo cewar “an samu mai dauke da cutar Koronabairos a babban asibitin garin Potiskum dake jihar Yobe.” Hakan na zuwa ne bayan da an kwantar da wani …
-
Labarai
Gwamnati ba zata tallafawa wadanda suke da sama da N5000 a asusun banki ba – Sadiya Faruk
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnatin tarayya tace ba zata kayan tallafinta bazai kai zuwa ga duk wanda ya mallaki sama da N5000 a asusun banki ba. Gwannatin tace za tayi amfani da layukan wajen …
-
Kiwon Lafiya
Yanzu yanzu: An samu karin mutane 11 masu dauke da Coronavirus, jumillar 373 a Najeriya
by Dabo Onlineby Dabo OnlineHukumar dake kula da cututtuka ta Najeriya, NCDC ta sake tabbatar da samun karuwar masu dauke da cutar Covid-19 guda 11 a daren Talata. Kamar yadda hukumar ta bayyana a …
-
Kiwon Lafiya
Yanzu yanzu: An samu karin mutane 19 masu dauke da Coronavirus, jumillar 362 a Najeriya
This is interactive title Hukumar dake kula da cututtuka ta Najeriya, NCDC ta sake tabbatar da samun karuwar masu dauke da cutar Covid-19 guda 19 a daren Talata. Kamar yadda …
-
Labarai
Covid-19: Gwamnatin Kaduna ta amince a bude shagunan kayyakin abinci da na magani
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnatin jihar Kaduna ta amince da bude shagunan da ake siyar da kayyakin abinci da na magani yayin dokar hana zirga-zirga a jihar. Sai dai sanarwar tace za a iya …
-
Ibrahim Mustapha, Maiduguri Gwamna Babagana Umara Zulum, ya kulle iyakokin fadin jihar Borno batare da matafiya sunshiga jihar ba. Gwamnan yadauki matakin hakan yunkurin da gwamnatin jihar tace tana yi …
-
An samu mai dauke da cutar Covid-19 na farko a jihar Kano bayan fitowar gwajin a ranar Asabar. Kwamishinan lafiya na jihar, Dr Aminu Ibrahim Tsanyawa ne ya tabbatar da …
-
Kiwon Lafiya
Yanzu yanzu: An samu karin mutane 14 masu dauke da Coronavirus, jumillar 288 a Najeriya
by Dabo Onlineby Dabo OnlineHukumar dake kula da cututtuka ta Najeriya, NCDC ta sake tabbatar da samun karuwar masu dauke da cutar Covid-19 guda 14 a daren Alhamis. Kamar yadda hukumar ta bayyana a …
-
Kiwon Lafiya
Yanzu yanzu: An samu karin mutane 22 masu dauke da Coronavirus, jumillar 276 a Najeriya
by Dabo Onlineby Dabo OnlineHukumar dake kula da cututtuka ta Najeriya, NCDC ta sake tabbatar da samun karuwar masu dauke da cutar Covid-19 guda 20 a daren Laraba. Kamar yadda hukumar ta bayyana a …
