Home Kiwon LafiyaYanzu yanzu: An samu karin mutane 11 masu dauke da Coronavirus, jumillar 373 a Najeriya

Yanzu yanzu: An samu karin mutane 11 masu dauke da Coronavirus, jumillar 373 a Najeriya

by Dabo Online
0 comments

Hukumar dake kula da cututtuka ta Najeriya, NCDC ta sake tabbatar da samun karuwar masu dauke da cutar Covid-19 guda 11 a daren Talata.

Kamar yadda hukumar ta bayyana a shafinta na yanar gizo gizo da shafin Twitter, tace adadin wadanda aka tabbatar a Najeriya ya zama 373.

“A yau da misalin karfe 11:00 na dare an sake samun masu dauke da cutar ‘Corona Virus’ guda 11. An samu guda 11 a Lagos.”

You may also like

-
00:00
00:00
Update Required Flash plugin
-
00:00
00:00