Home Kiwon LafiyaYanzu-yanzu: Mutane 10 sun sake kamuwa da Kwabid-19 a Kano, jumilla 37

Yanzu-yanzu: Mutane 10 sun sake kamuwa da Kwabid-19 a Kano, jumilla 37

by Dabo Online
0 comments

Mutane 10 sun sake kamuwa da Covid-19 a jihar Kano.

Ma’aikatar lafiya ta jihar Kano ta tabbatar da sake samun mutanen a ingantaccen shafinta na Twitter.

“A halin yanzu, karfe 10:48 na dare, an sake samun masu dauke da Coronavirus guda 10 a jihar Kano.

Jumillar masu dauke da cutar a Kano ya zama 37, kamar yadda ma’aikatar lafiya ta jihar KAno ta tabbatar.

An samu jumillar masu dauke da ciwon guda 542 a fadin Najeriya.

You may also like

-
00:00
00:00
Update Required Flash plugin
-
00:00
00:00