Tin bayan da gwamnanan jihar Kano, Dr Abdullahi Ganduje ya amince da bude gidajen kallon kwallon kafa a jihar, al’ummar ciki da wajen jihar suke da cece-kuce. DABO FM ta …
CoronavirusKano
-
Labarai
Ganduje ya amince a bude dukkan kasuwannin Kano ranakun bude gari
by Dabo Onlineby Dabo OnlineRAJASTHAN: Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje ya amince da bude dukkanin kasuwannin jihar Kano. Sai dai gwamnan ya ce za a bude kasuwannin ne a iya ranakun da …
-
Labarai
Yanzu-yanzu: Ganduje ya amince da bude masallatan Juma’a da Sallar Idi a Kano
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje ya sanar da bude masallatan Juma’a a jihar Kano. Haka zalika ya sanar karin ranar Juma’a daga cikin ranakun sassauta dokar kulle a …
-
Labarai
Yanzu-yanzu: An kara tsawaita dokar kulle a Kano na tsawon sati 2
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKwamitin yaki da cutar Koronabairas na kasa, ya kara tsawaita dokar kulle a jihar Kano ta tsawon mako 2. Shugaban kwamitin, Boss Mustapha ne ya sanar da haka a yau …
-
Gwamnatin jihar Kano ta bayyana kudurinta na yi wa dukkanin almajiran da suke jihar Kano gwajin cutar Kwabid19 dake jihar Kano. Gwamna Dr Abdullahi Ganduje ya ce gwamnatin jihar za …
-
Gwamnatin jihar Kano ta bayyana kara tsawaita dokar hana fita a jihar. Sanarwar da kwamishinan yada labaran jihar, Muhammad Garba ya fitar, tace gwamnatin ta kara dokar na tsawon mako …
-
BincikeLabarai
Yadda unguwar Fagge a Kano ta zama sabuwar Kasuwar Kanti Kwari da Kofar Wambai
by Dabo Onlineby Dabo OnlineSakamakon dokar kulle da take wakana a jihar Kano, al’ummar unguwannin a cikin jihar Kano musamman wadanda suke kusa da kasuwanni sun koka kan yadda aka mayar da su sabbin …
-
Kiwon LafiyaLabarai
Mutumin da cutar Koronabairas ta fara kamawa a Kano ya warke
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMutumin nan da ya fara kamuwa da cutar Koronabairas a jihar Kano, Amb Kabiru Rabi’u ya warke, har ma ta kai ga an sallameshi ya koma gida cikin iyalanshi. DABO …
-
Wata balahira ta auku a jihar Kano bayan da masu dauke da cutar Koronabairas suka yi garkuwa da likitoci da ma’aikatan lafiya a wajen da ake killace masu dauke da …
-
Likitoci 10 a asibitin koyarwa na Mallam Aminu Kano sun kamu da cutar Kwabid-19. Likitocin sun kamu ne yayin da da suke duba marasa lafiya a cikin asibitin, kamar yadda …
-
Kiwon Lafiya
Yanzu-yanzu: Mutane 29 sun sake kamuwa da Koronabairas a Kano, jumillar 342
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMutane 29 sun sake kamuwa da Koronabairas a Kano, jumillar 342. Hukumar NCDC ce ta bayyana haka a kiduddugar da ta saba wallafawa kullin na adadin masu dauke da cutar …
-
Kiwon Lafiya
Yanzu-yanzu: Mutum 2 sun kamu da Koronabairas yau a jihar Kano, jumillar 313
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMutane 2 sun sake kamuwa da Koronabairas a Kano, jumillar 313. Hukumar NCDC ce ta bayyana haka a kiduddugar da ta saba wallafawa kullin na adadin masu dauke da cutar …
-
Gwamnan jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya sassauta dokar hana fita a jihar Kano domin bai wa mutane damar yin siyayyar azumi. DABO FM ta tattara cewar a ranar …
-
Gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya bayar da umarnin dinka tukunkumin rufe hanci har guda miliyan 1 wanda a cewarshi zai karfafa matakan kare yaduwar annobar Koronabairas a jihar …
-
Shugaban cibiyar gwajin Koronabairas dake Kano, Nasiru Magaji, ya bayyana cewar babu takamaiman ranar da cibiyar ta jihar Kano za ta dawo aiki. DABO FM ta tattara cewar tin ranar …
-
Kiwon Lafiya
Yanzu-yanzu: Mutane 10 sun sake kamuwa da Kwabid-19 a Kano, jumilla 37
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMutane 10 sun sake kamuwa da Covid-19 a jihar Kano. Ma’aikatar lafiya ta jihar Kano ta tabbatar da sake samun mutanen a ingantaccen shafinta na Twitter. “A halin yanzu, karfe …
-
Duk da dokar hana fita da ta fara aiki a jihar Kano ranar Alhamis da misalin karfe 10 na dare, anyi Sallar Juma’a a wani masallaci dake cikin birnin jihar …
-
An samu mutum na farko da ya rasa ranshi a jihar Kano sakamakon Koronabairas. Ma’aikatar lafiya ta jihar Kano ce ta tabbatar da haka a shafinta na Twitter a wata …
-
Labarai
Jumillar masu dauke da Kwabid-19 a Kano ya ninka na sauran jihohin Arewa sau 2
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMutane 21 ne suka kamu da cutar Koronabairas a Kano tun bayan bullarta cikin kasa da mako guda, ma’aikatar lafiya ta jihar Kano ta tabbatar da haka. DABO FM ta …
-
Kiwon Lafiya
Yanzu-yanzu: Mutane 12 sun sake kamuwa da Kwabid-19 a Kano, jumilla 21
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMutane 12 sun sake kamuwa da Covid-19 a jihar Kano. Ma’aikatar lafiya ta jihar Kano ta tabbatar da sake samun mutanen a ingantaccen shafinta na Twitter. “A halin yanzu, karfe …
