Home WasanniYanzu-yanzu: Barcelona ta ‘shirya korar mai horar da kungiyar, Quique Setien’ bayan luguden Bayern Munich

Yanzu-yanzu: Barcelona ta ‘shirya korar mai horar da kungiyar, Quique Setien’ bayan luguden Bayern Munich

by Dabo Online
0 comments

Kungiyar Barcelona ta shirya korar mai horar da kungiyar Quique Setien bayan tashi daga wasan kungiyar da Bayern Munich.

Fitaccen dan jaridar wasanni, Fabrizo Romano ne ya tabbatar da haka a wani sako da ya wallafa a shafinsa na Twitter.

Bayern dai ta zuba wa Barcelona 8 da 2 a wasan daf da kusa da na karshe a gasar Zakarun Turai.

You may also like

-
00:00
00:00
Update Required Flash plugin
-
00:00
00:00