Kungiyar Bayern Munich ta lashe kofin zakarun nahiyar Turai bayan ta zura wa Kungiyar PSG kwallo daya a raga. Dan wasa Coman ne ya jefa wa kungiyar kwallon guda daya …
Champions League
-
Wasanni
Yanzu-yanzu: Barcelona ta ‘shirya korar mai horar da kungiyar, Quique Setien’ bayan luguden Bayern Munich
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKungiyar Barcelona ta shirya korar mai horar da kungiyar Quique Setien bayan tashi daga wasan kungiyar da Bayern Munich. Fitaccen dan jaridar wasanni, Fabrizo Romano ne ya tabbatar da haka …
-
Wasanni
Liverpool ta chasa Tottenham ta kuma da dauke kofin ‘Champions League’ karo na 6
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKungiyar kwallon kafa ta Liverpool dake kasar Ingila ta doke takwararta ta Tottenham a wasan karshe na cin kofin zakarun nahiyar Turai na shekarar 2019. Liverpool ta doke Tottenham da …
-
Wasanni
Champions League: Bayan shafe shekaru 11, kungiyoyin Ingila zasu kara a wasan karshe
by Dabo Onlineby Dabo OnlineTin shekarar 2008, kungiyoyin Ingila basu sake haduwa a wasan karshe na kofin zakarun nahiyar Turai ba. Wasan na karshe da kungiyoyin Ingila 2 suka buga shine wasan Chelsea da …
-
A cigaba da bugun wasan kofi zakarun nahiyar Turai, kungiyar kwallon kafa ta Liverpool ta fitar da Barcelona da ci 4 da nema a wasan da suka buga yau Talata …
-
Kungiyar kwallon kafa ta Barcelona ta ragargaza Man UTD da ci 4 babu ko 1. Kungiyar data karbi bakuncin Man UTD a filin wasa na Camp Nou ta lallasa Man …
-
Kungiyar kwallon kafa ta Ajax ta lallasa abokiyar karawarya Juventus da ci 3 da 2. Kungiyar ta Ajax ta murza leda yadda ya kamata inda ta bawa Juventus wuya tin …
