0
Wata kungiya kwallon kafa ta Shandong Luneng dake kasar China, tana tattaunawa da Man Utd akan dan wasa Maroune Fellaini.
Rahotanni sun nuna cewa kafin a rufe kasuwar cinikayyar ‘yan wasa, kungiyar ta Man Utd zatayi gwanjon dan wasan akan kudi £7m.

Maroune Fellaini 2019
Ana sa ran dan wasan zai iya samu kudin da yakai £11m a kowacce shekarar idan yaje kasar ta China.
Wasu rahotannin na shigo yanzu akan cinikayyar dan wasan………….
