Nishadi

Rahama Sadau ta kammala karatu a kasar Cyprus

Fitacciyar jarumar, Rahama Sadau ta kammala karatun ta jami’ar Eastern Mediterranean University dake birnin Famagusta a kasar Cyprus.

Ta kammala karatun ne a fannin “Human Resources Management”.

Jarumar ta shiga sahun jarumawan na Kannywood masu shedar kammala karatun jami’a.

Daga @rahamasadau a Instagram
Daga @rahamasadau a Instagram
Daga @rahamasadau a Instagram
Daga @rahamasadau a Instagram
Daga @rahamasadau a Instagram

Karin Labarai

Masu Alaka

Nayi Tir da shigar tsiraicin da Rahama Sadau tayi -Mai Sana’a

Muhammad Isma’il Makama
UA-131299779-2